Labaran ranar Talata 27- 8- 2019
Talata, 27 Agusta, 2019
Labaran ranar Talata 27- 8- 2019

Premium Times Hausa

 • ‘Wasu gaggan ‘Yan Najeriya sun yi min taron-dangin ganin baya na’ – Yari.
 • Diyyar naira tiriliyan 3.2 da aka kakaba wa Najeriya zai takaita kowa da kowa – Minista.
 • ZAZZABI: Maida hankali wajen yin bincike ne mafita ga kasashen duniya – WHO.

 

Voa Hausa

 • Najeriya: An Gudanar Da Taron Hukumar 'Yan Sanda Ta Kasa Da Kasa.
 • Amurka Na Duba Yiwuwar Cire Sudan Daga Jerin Kasashe Masu Taimakawa Ta'addanci.

 

Muryar Duniya

 • Barazanar 'yan aware a Kamaru ta tilastawa jama'a tserewa.

 

Aminiya

 • An sako ma’aikacin asibitin da aka sace bayan biyan fansa a Kaduna.
 • NYSC ta kama masu yi wa kasa hidima 10 da takardun bogi.
 • APC ta tantance ‘yan takarar Gwamnan jihar Kogi 12.
 • ’Yan sanda sun aika wa Ala takardar sammaci.
 • Yadda hadarin manyan motoci ya raunata wasu yau a Legas.

 

Leadership A Yau

 • Kaduna Za Ta Fara Biyan Sabon Albashi 1 Ga Satumba.
 • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Shida A Sabon Hari A Sakkwato.
 • Kungiyar HRW Ta Zargi Nijeriya Da Yin Watsi Da ‘Yan Cirani.
 • Sin Na Ci Gaba Da Ba Da Gudunmawarta Wajen Dunkulewar Tattalin Arzikin Duniya Na Bai Daya.
 • Gwamnatin Tarayya Ce Za Ta Bayyana Wa Masu Son Tallafawa Nijeriya Abin Da Take So- Ministar Kudi.
 • Gwamnatin Sakkwato Za Ta Kara Inganta Hanyoyin Tattara Haraji.
 • Dalibai Dubu 25 Aka Kora A Makarantun Jamhuriyyar Nijar- Majalisar Tantance Kwazon Dalibai.
 • Gwamnatin Sakkwato Ta Yi Hadin Gwiwa Da Majalisar Dinkin Duniya Don Samar Da Ci Gaba.
 • Gwamnatin Katsina Ta Dauki Ma’aikatan Lafiya 1, 000- Masari.
 • NECO Ta Saki Sakamakon Jarabawar SSCE Ta Bana.
 • Salah Na Ci Gaba Ke Jan Ragamar Hazikan ‘Yan Wasan Afrika A Turai.

 

Legit.ng

 • Gwamnatin tarayya ta nuna bacin rai kan 'yan Najeriiya 77 da aka kama da laifin zamba a Amurka
 • Yan sanda sun kama mutane 3 akan harin da aka kai wa motocin mataimakin gwamna.
 • Ruwan sama ya hana samuwar wutar lantarki a Kano – KEDCO.
 • Yanzu Yanzu: Yan Najeriya 23 da aka yanke wa hukuncin kisa a Saudiyya na nan da ransu – Gwamnatin tarayya.
 • Masu hada-hadar yanar gizo sun koka da sabon tsarin harajin Buhari.