Labaran Ranar Talata 27/4/2021
Talata, 27 Afirilu, 2021
Labaran Ranar Talata 27/4/2021

RFI:

 • Masu zanga-zangar adawa da Mahamat Deby sun kashe mace guda a Chadi.
 • Tsanantar Covid-19 a India ya zarta yadda ake tunani- WHO.

Leadership A Yau:

 • Bisa Kuskure: Jirgin Yaki Ya Farmaki Sojoji A Borno.
 • Ba Da Jimawa Ba Nijeriya Za Ta Zama Cibiyar Zaman Lafiya A Afirka – Osinbajo

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • Gwamnonin Kudu-maso-gabas sun fito da sabbin matakan samar da tsaro bakwai.
 • Hukumar NDLEA ta kama hodar Ibilis mai nauyin giram 140 a filin jirgin saman Abuja.
 • Alamomin karin kudin wutar lantarki sun bayyana.

DW:

 • Indiya na samun taimakon kasashen duniya.
 • Imo: Arangamar jami'an tsaro da 'yan IPOB.

VOA

 • Kimanin Mutane 100 Sun Mutu A Arangamar Jami'an Tsaro Da Mahara.
 • Yadda Mayakan Boko Haram Suka Jefa Garin Geidam Cikin "Tashin Hankali".
 • ‘Yan bindiga Sun Sake Kashe Biyu Daga Cikin Daliban Jami’ar Greenfield A Kaduna.
 • Pilato Za Ta Bullo Da Matakan Tattaunawa Tsakanin Mabiya Addinai Daban-Daban.
 • TSARO: Shugaba Buhari Zai Gana Da Sakataren Harkokin Wajen Amurka.

Legit:

 • Da Ɗumi-Ɗumi: Ahmad Lawan ya rantsar da sabon Sanata a majalisar Dattijai.
 • Da dumi-duminsa: Buhari ya gana da Zulum kan rashin tsaro.