Labaran ranar Talata 28-1- 2020
Talata, 28 Janairu, 2020
Labaran ranar Talata 28-1- 2020


Mutuwar Kobe Bryant Ta Girgiza Fitattun Mutane A Duniya.
Almundahanar Biliyan N6.5: Gwamna Da Mutane Bakwai Na Cikin Matsala.
Da dumi-dumi: Gwamnan Bauchi ya sallami shugaban ma’aikatan gidan gwamnati.
Ta’addanci: Buhari Ya Bada Umarnin Kai Harin Sama Neja, Kaduna Da Zamfara.
Rundunar Sojin Sama Ta Lalata Wuraren Zaman ISWAP a Borno.
Sakamakon Wasan Dambe Na Wannan Makon.
Gwamna Bello Ya Kirayi Masoya Da Makiyansa Bayan Rantsar Da Shi.


Da dumi-dumi: Gwamnan Bauchi ya sallami shugaban ma’aikatan gidan gwamnati.
KAROTA zata fara kwacen adaidaita marasa rijista a Kano.
Tsohon shugaban kasa IBB na nan da ransa, Inji hadimansa.
Ba ma gayyatar Yahudawa zuwa kasar Saudi Arabia – gwamnatin Saudiyya.
Yan siyasan Najeriya za su samu karin albashi – Hukumar rarraba kudaden gwamnati.
Yan siyasan Najeriya za su samu karin albashi – Hukumar rarraba kudaden gwamnati.
Katsina ta yi babban rashi da mutuwar Sarkin Yamma, Tukur Sa'idu – Inji Buhari.
Agba Jalingo ya yi yunkurin hambarar da gwamnatin Buhari ne - Gwamna Ayade.
Buhari: Ramuwar gayya ba ta da wuri a al’ummar da ta tara jama'a daban-daban.
Sarki Sunusi ya raka wani babban basaraken kudu zuwa wajen Ganduje.
Mun gamsu da kamun ludayin Gwamna Zulum – Jam’iyyar PDP.
Tirkashi: Bidiyon yadda aka sha dambe tsakanin DPO na 'yan sanda da wani a bainar jama'a.
K’anin Sultan, Bala Abubakar, ya sha kashi a zaben da aka yi a Jihar Sokoto.