Labaran ranar Talata 28-5- 2019
Talata, 28 Mayu, 2019
Labaran ranar Talata 28-5- 2019

Leadership A Yau

 • Kakakin Majalisa: Matasan Arewa Na Goyo Bayan Xan Qabilar Ibo Na APC.
 • Abubuwa 10 Da Buhari Ya Fada Kafin Sa Hannu A Kasafin Kudi.
 • An Shawarci Hukumar Zakka Da Khubusi Na Jihar Kano.
 • Zakka Wajibi Ce Ba Mustahabi Ba – Ambasada Hadeja.
 • Kungiyar Tsofaffin Ma’aikatan Nepa Sun Yi Gaggamin Neman Hakkinsu A Kano.
 • Dan Gudun Hijira Ya Kashe Wani Dan Gudun Hijirar A Borno.
 • Gwanmatin Jigawa Ta Bullo Da Shirin Noman Shinkafa Don Riba.
 • Apapa: Jiragen Ruwa 10 Ke Sauke Takin Zamani Da Sauran Kayan Aiki.
 • ’Yan Najeriya Dake Waje Ga Buhari: Kar Ka Yi Jinkirin Kafa Da Majalisar Ministocinka.
 • Shirina Kan Mabaratan Arewa Miliyan Uku Bai Shafi Almajiran Allo Ba – Kukah.
 • Hukumar Zakkah Ta Yi Rabo Ga Mutane Dubu A Kano.
 • Alkalin Kotun Zabe A Bauchi Ya Gargadi Masu Yada Jita-Jita.
 • NNPC Ta Tura Naira Tiriliyan 26 Asusun Tarayya A 2018.
 • Share Dagwalon Yankin Ogoni: Gwamnatin Tarayya Ta Kara Bai Wa ’Yan Kwangila Hudu Aikin.
 • Kamfanin MTN Ya Tabbatar Da Samamen EFCC A Ofishinsa Na Legas.
 • Kofin Duniya: Senegal Da Italiya Sun Kai Zagaye Na Gaba.
 • An Yaba Wa Janar Manajan Hukumar Ruwan Sha Ta Kogi.
 • Shirye-shirye Sun Yi Nisa Na Daukar Rantsuwar Gwamna Badaru.
 • Wakilcin Bima A Majalisar Dattijai Zai Bambamta Da Na Baya – Kuchi.
 • Zan Kyautata Mu’amala Da Buhari Idan Na Zama Shugaban Majalisar Dattawa – Lawan.

 

Premium Times Hausa

 • An kona gidaje 12, mutane biyar sun mutu a rikicin Filato.
 • SHARI’AR ZAMAFARA: Oshiomhole ya ce Kotun Koli da damka mulki ga ‘bakin-haure’.
 • Yadda zamu yi rabon kudin tallafi na BHCPF – NHIS.

 

Voa Hausa

 • Sabon Gwamnan Bauchi Ya Yi Alkawarin Yin AIki Da Kwararru A Bauchi.
 • Minitsna Ruwa A Najeriya Ya Ce Ma'aikatar Ta Samu Ci Gaba Ainun Karkashin sa.

 

BBC Hausa

 • Na san manyan Najeriya ba sa kauna ta – Buhari.
 • Mun yi nasara a harkar tsaro – Buhari.
 • An haramta fitar da kayan lambu daga Ghana.