Labaran ranar Talata 29- 10- 2019
Talata, 29 Oktoba, 2019
Labaran ranar Talata 29- 10- 2019

Legit.ng

 • Babban magana: Rigima ya kaure tsakanin majalisar wakilai da ministar Buhari a wajen kare kasafin kudi.
 • Kasafin kudi: Sanatoci sun ki sauraron Wakilin da Fashola ya aikowa Kwamiti.
 • Ba mu ce Buhari ya canja wa Najeriya suna ba - Ohanaeze Ndigbo.
 • An cafke Kansilan Kaduna bisa zargin awon-gaba da Naira miliyan 11.
 • Da duminsa: Kotu da kwace kujerar 'dan majalisar APGA ta bawa 'dan takarar PDP.
 • Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya yi wasu manyan nade-nade masu muhimmanci.
 • Yan majalisar dokokin Edo sun ruga wajen Buhari domin neman ceto daga hannun Obaseki.
 • Osinbajo ya bayyana abinda Najeriya ke bukata kafin ta samu cigaba.
 • Dakarun Sojan ruwa sun kwato dabbobi 318 mallakin Fulani daga hannun barayi.
 • CBN ta fadi matakin da zata dauka a kan asusun masu 'sumoga' da ke bankunan kasar nan.
 • Rufe iyakoki: Nan ba da dade wa ba 'yan Najeriya za su fara yabawa Buhari - Dan Majalisa.
 • Buhari ya nemi amincewar Majalisar Dattijai kan nada mambobin hukumar NDDC (Sunaye).
 • Babu laifi a zuwa kasashe, amma a dauki ‘yan kasuwa da masana tsaro – Sani.
 • Yanzu-yanzu: Adam A Zango ya mikawa sarkin Zazzau fom 101 na yaran da ya biyawa kudin makaranta (Hotuna).

 

Leadership A Yau

 • Kotun Daukaka Kara Ta Soke Zaben Dan Majalisar Wakilai Na APC A Sakkwato.
 • Wani Dan Ta’addan Dattijo Ya Kai Wa Masallaci Hari A Faransa.
 • Ohanaeze Ya Nemi A Canja Sunan Nijeriya.
 • Ku Yi Hakuri Da Rufe Iyakoki – Osinbajo.
 • NIS Ta Fara Bayar Da Sabon Ingantaccen Fasfo A Kano.
 • ’Yan Bindiga Sun Sake Sace Wani Sufeton ’Yan Sanda A Abuja.
 • Hukumar FRSC Ta Shawarci Masu Motoci Su Rage Yin Tafiyar Dare.

 

Muryar Duniya

 • Jami'o'in Faransa na zawarcin daliban Najeriya.
 • Fursunoni 228 sun tsere a Najeriya.

 

Premium Times Hausa

 • Kananan Hukumomi 14 ne ba a bahaya waje a Najeriya – Ministan Ruwa.
 • Jami’an Kwastam sun kama kwantenoni 32 cike makil da lalatacciyar shinkafa.
 • Sai an kara narka wa sojoji kudi sannan za su iya dakile Boko Haram -Inji Buratai.
 • Yarjejeniyar karin albashin da Gwamnatin Tarayya ta yi da NLC, ba ta wajaba kan mu ba – Gwamnoni 36.

 

Voa Hausa

 • Ana Ci Gaba Da Kai Samame Kan Kusoshin Kungiyar IS.
 • Nijar: An Fara Taron Matan Jami'yun Siyasa Masu Ra'ayin Gurguzu.
 • Bankin Duniya Na Shirin Farfado Da Ilmin Yara A Jihar Bauchi.