Labaran ranar Talata 3 - 12 - 2019
Talata, 3 Disamba, 2019
Labaran ranar Talata 3 - 12 - 2019

Muryar Duniya

 • Messi ya lashe kyautar Ballon d'Or na 2019.

 

Premium Tmes Hausa

 • Ballon d’ Or: Messi ya yi wa Ronaldo, Van Dijk kifa daya kwala, shine Sarkin kwallon Kafa.
 • Bude kan iyakoki ba yanzu ba tukunna – Inji Buhari.
 • Matawalle ya saya wa ‘yan majalisar jihar sabbin motoci na kasaita.
 • Dan sanda ya bindige direban tirela saboda cin hancin naira 50.
 • An cafke Kasurgumin mai fataucin miyagun kwayoyi a Minna.
 • ‘Yan Najeriya sun fi kasashen Afrika ta Yamma da dama samun wutar lantarki –Jami’ai.

 

Voa Hausa

 • Majalisar Dinkin Duniya: Yau Ce Ranar Nakasassu Ta Musamman.
 • "Kujerar Majalisar Tarayya Ba Ta Gado Ba Ce".
 • Nijar: Nakasassu Sun Koka Game Da Matsalolin Da Suke Fuskanta.
 • Gwamnatin Najeriya Ta Umurci Hukumomi Su Inganta Rayuwar Matasa.
 • Nakasassu A Borno Sun Sami Tallafi A Ranar Tunawa Da Su Ta Duniya.

 

Leadership A Yasu

 • EFCC Ta Bankado Makarantar Koyar Da Zambar Yahoo A Akwa Ibom.
 • Dan Sanda Ya Harbe Direba Kan Naira A Akure.
 • An Bukaci Trump Ya Cire Sudan Daga Kasashen ‘Yan Ta’adda.
 • Dogaro Kan Kasar Sin Shi Ne Tabbacin Samun Bunkasuwar Yankin Hong Kong.
 • Dan Majalisar Jihar Kwara, Salihu Danladi Ya Rasu.
 • Kasashen Latin Amurka Ke Kallon Kamfanonin Sin Na Shekarar 2019.
 • Sin Na Kokarin Kasancewa Kasa Mai Karfin Cinikayya.
 • Babu Ranar Bude Iyakokin Nijeriya, Inji Buhari.
 • Yaki Da Boko Haram: Gwamnatin Borno Ta Yo Hayar Kyafaffun ‘Yan Banga 150 Daga Kamaru.
 • Gwamna Zulum Ya Kori Shugaban Ma’aikatan Jihar Borno.
 • Sojoji Sun Mika Tubabbun Boko Haram 983 Ga Gwamnatin Borno.

 

Aminiya

 • Ya dace a kafa dokar kashe wanda ya haddasa kashe-kashe ta soshiyal mediya?
 • Mahaifina ya bar Naira Dubu 7 a matsayinsa na tsohon Shugaban kasa – Dan Murtala.

 

Dw.com/ha

 • 2010 zuwa 2019: Shekarun zafi a duniya.
 • Afirka ta Kudu: Matsin tattalin arziki.
 • Fargabar yin magudi a babban zabe.