Labaran ranar Talata 30-7- 2019
Talata, 30 Yuli, 2019
Labaran ranar Talata 30-7- 2019

Voa Hausa

 • Fashin Bakin Masana Kan Tantance Ministoci a Majalisa.
 • Sabon Lasisin Tuki Ya Janyo Ka-Ce-Na-Ce A Jamhuriyar Nijar.

 

Premium Times Hausa

 • Majalisar Dattawa ta tafi hutun makonni 8.
 • SUNAYE: Majalisar Dattawa ta nada sabbin shugabannin kwamitocin majalisa.
 • Ma’aikatan ‘N-Power’ 500 sun ajiye aiki a Zamfara.
 • ZABEN 2023: Ba zan nada ‘halifa’ da zai hau mulki baya na ba – Buhari.
 • Da an mika wa Abiola mulki da yanzu ba a fama da rikice-rikicen Kabilanci a kasarnan – Inji Buhari.

 

Aminiya

 • Manoma dubu 2 daga Jihar Borno sun yi kaura zuwa Yobe.
 • Majalisar Dattawa ta amince da Ministocin Buhari 43.
 • Wata Hajiya daga Najeriya ta rasu a Saudiyya.

 

Muryar Duniya

 • Sojojin hadin gwiwa sun dakile harin Boko Haram.
 • Sudan: Masu fafutuka sun bukaci fita sabuwar zanga-zanga.