Labaran Ranar Talata 4-2-2020
Talata, 4 Faburairu, 2020
Labaran Ranar Talata 4-2-2020


AC Milan: Daniel Maldini ya buga wasansa na farko a Seria A.
Doyin Okupe ya yi magana game da salon Gwamnatin Shugaba Buhari.
Dalilin da ya sa ba za mu kara farashin tikitin jirgin kasa ba – Amaechi.
Karin albashi: Kungiyar kwadago ta umarci ma’aikatan gwamnati su fara yajin aikin dindindin.
Mutuwa riga: Dan majalisar wakilai daga Katsina ya rasa matarsa a Abuja.
Wata sabuwa: Kungiyar 'yan madigo sun kai karar hukumar CAC gaban kotu a Abuja.
Za a dawo da binciken jaka a kasuwanni, tasha, makarantu da wuraren bauta a Kaduna.
Gangar danyen man Najeriya ya koma $54 a kasuwannin Duniya.
An yi garkuwa da wasu mutane har da wani Limamin Sarkin Borgu.
Majalisa za ta hana Ma’aikatu kudinsu, ta kuma sa a cafke Gwamnan CBN Emefiele.
Buhari ya kafa kwamitin da zai duba halin rashin tsaro a cikin kasa.
Bayan shekaru 50, an bude Masallaci a kasar Sloveniya.
Yanzu Yanzu: Ofishin jakadancin China ta dakatar da ba yan Najeriya biza.
Abinda Buhari ya fada wa Lawan da Gbajabiamila a kan tsaro yayin ganawarsu.Sin Tana Da Imanin Cimma Nasarar Yaki Da Cutar Numfashi.
Manoman Kebbi 70, 000 Sun Gurfana A Kotu Kan Rashin Biyan Bashi.
Mutum 17, 000 Suka Kamu Da Cutar Numfashi A Chana Zuwa Yanzu.
Zaman Lafiyar Nijeriya: Malamai 100 Sun Fara Azumi A Kaduna.
Karya Ce Babu Dan Nijeriyar Da Ya Kamu Da Coronabirus – Jakadan Sin.
Cutar Sida Ba Ta Da Magani – NEPWHAN.
Za Mu Tabbatar Jami’ar Aikin Gona Ta Soma aiki Satumba – Sarkin Gwandu.
An Rufe Wani Babban Kanti A Abuja Saboda ‘Coronavirus’.Tsohon shugaban kasar Kenya ya rasu.
Kotun kolin Malawi ta soke zaben da ya baiwa shugaba maici nasara.
Somalia ta bayyana mamayar farin dango a matsayin annoba.