Labaran ranar Talata 5 - 11 - 2019
Talata, 5 Nuwamba, 2019
Labaran ranar Talata 5 - 11 - 2019

Leadership A Yau

 • Satar Yara: Kungiyoyi 20 Na Mata Sun Yi Zanga-zanga A Kano.
 • Sharudda 10 Da Gwamnatin Tarayya Ta Gindaya Kafin Bude Iyakokin Nijeriya.
 • Wasan Kwallon Kafa Hanya Ce Ta Hada Kan ‘Yan Nijeriya- Alkalin Alkalai.
 • Gwamnati Ta Rufe Dukkanin Makarantun Mari A Kano.
 • Magance Ambaliyar Ruwa: Gwamnan Oyo Ya Kafa Kwamiti.
 • Gwamnatin Kano Ta Fara Ciyar Da Makarantun Firamare 6, 800 Kyauta.
 • Obasanjo Ya Sanya Tubalin Makaranta A Binuwe.
 • Turkiyya Ta Kama Wadansu Dangin Al-Baghdadi.
 • Manchester United Za Ta Ci Gaba Da Wasa Ba Da Pogba Ba.

 

Muryar Duniya

 • Farmakin 'yan ta'adda kan sojoji ya tsananta a yankin Sahel.
 • Najeriya za ta samu karin kudaden shiga.

 

Premium Times Hausa

 • Najeriya ta gindaya wa makwabtan kasashe sharuddan sake bude kan iyakokin ta.
 • Tsauraran sharudda 10 Kafin sake bude kan iyakokin Najeriya.
 • RUFE KAN IYAKOKI: Aljifan manoman shinkafa sai cika su ke fal da makudan kudade – Minista.
 • Gwamnatin jihar Kano za ta ciyar da yaran makarantan firamare 6800.
 • ’Yan kasuwan kasar Ghana sun fara kulle shagunan ‘yan Najeriya.
 • An rantsar da shugabannin kananan hukumomi 12 na jihar Kebbi.
 • AMBALIYA: Jihohi 5 na fuskantar yiwuwar mummunar ambaliya – Gwamnati.
 • Kotu ta jaddada nasarar Gwamna Mutawalle na Zamfara.

 

Voa Hausa

 • Rufe Iyakokin Najeriya Ya Shafi Kasar Ghana.
 • Nijar: An Fara Taron Nazarin Gudunmawar 'Yan Jarida Don Cimma Kudurori.
 • Taron VOA Kan Matsalar Satar Yara A Arewacin Najeriya.

 

Aminiya

 • Gobara ta ci shaguna a kasuwar Balogun ta Legas.
 • An rufe shagunan ‘Yan Najeriya 50 a Ghana.
 • Masu garkuwa sun aika min wasika- Dan Majalisar Kaduna.
 • Laifin ‘yan siyasa ne rashin aikin yi ga matasa – Oba na Legas.