Labaran ranar Talata 6- 8- 2019
Talata, 6 Agusta, 2019
Labaran ranar Talata 6- 8- 2019

Leadership A Yau

 • ‘Yan Sanda Sun Kama Kasurgumin Makerin Bindiga A Enugu.
 • Sallar Layya: Hukumar FRSC Ta Raba Jami’ai 1, 500 A Ogun.
 • Za Mu Samar Da Ruwa Mai Tsafta A Kananan Hukumomi 44 Na Jihar Kano- RUWASA.
 • Buhari Ya Jinjinawa ‘Yan Nijeriya Da Suka Ki Halartar Zanga-zangar Juyin Juya Hali.
 • Yadda Jami’an Tsaro Suka Tarwatsa Masu Zanga-Zangar RevolutionNow A Legas.
 • Ruga: Gwamnati Ta Kasafta Biliyan 2.2.
 • Dangote Ya Yi Alkawarin Daukar Daliban Jami’ar KUST Aiki.
 • An Shawarci Majalisa Ta Yi Bincike Kan Badakalar Dala Biliyan 16 Na Wutar Lantarki.
 • Inter Milan Ta Koma Neman Lukaku.
 • Yadda Islamiyyar Al-Irshadiya Ta Matan Aure Ta Bunkasa A Mile 12.

 

Voa Hausa

 • Matasan Arewa Sun Juya Baya Ga Juyin Juya Hali.
 • Zanga Zangar Juyin Juya Hali Ya Shiga Wani Hali.
 • Taron Dakarun Amurka Da Takwarorinsu Na Yankin Tafkin Chadi a Yamai.
 • 'Yan Kamaru Sun Ja Daga A Gwada Musu Inda Aka Kai Fursinonin Da Aka Sauyawa Wuri.

 

Aminiya

 • Gwamna Mutawalle ya yi wa Fulani fursunoni 100 afuwa.
 • Yarinya ‘yar shekara 10 ta haihu a Benuwai.

 

Premium Times Hausa

 • Kotu ta ɗaure malamin Islamiyyan da ya rika yin lalata da ɗaliban sa maza.
 • BAUCHI: Yadda gwamnatin APC ta lodi naira bilyan 19.8 jajiribin bai wa PDP mulkin jihar.
 • Likitocin jihar Barno sun janye shirin fara yajin aiki.

 

von.gov.ng

 • Najeriya Da Kenya Sun Karfafa Tsaron Tashoshin Jiragen Ruwan Su.
 • Fadar Shugaban Kasa Ta Godewa ‘Yan Najeriya Da Sukayi Watsi Da Juyin Juya Hali.