Talata, 7 Satumba, 2021

DW
- Nigeria ta yi kira a dawo da mulkin dimukuradiyya a Guinea Conakry
- Taliban ta kwace lardin Panjshir
- Tasirin yaki da 'yan bindiga a jihar Zamfara
VOA
- An Hana Sana’ar Cajin Waya A Katsina
- Sai Da Aka Gargadi Shugaba Conde Kan Batun Ta-zarcensa – Ibn Chambas
- Za Mu janye Kara A Kotu Muddin Likitoci Suka Koma Bakin Aiki - Gwamnatin Tarayya
- Kungiyar Dattawan Arewa Ta Ce Rufe Al'amura Zai Kara Karfafawa ‘Yan Bindgiga Gwiwa Ne Kawai
- Gwamnatin Filato Ta Yi Kashedi Ga Masu Shirin Yin Zanga-zanga
AMINIYA
- Abin Da Ya Sa Matasa Ba Sa Rajista Don Yin Zabe
- Buhari Ya Nada Sabon Shugaban NCDC
- COVID-19: Gwamnan Ribas Ya Yi Barazanar Dawo Da Dokar Kulle
PREMIUM TIMES HAUSA
- Yadda hukumar NDLEA ta kama muggan kwayoyi masu nauyin kilogiram 509 a jihohi 8 a kasar nan
- A saka dokar ta baci a fannin kiwon lafiya a kasar nan – Likita
- DALLA-DALLA: Dambarwar Dakatar Da Wasan Brazil vs Ajentina
Leadership A Yau:
- Shirye-shirye Karkashin Dangantakar Sin Da Afrika Na Haifar Da Dimbin Alfanu A Fadin Nahiyar Afrika
- Sin Tana Fatan Amurka Za Ta Goyi Bayan Hadin Gwiwar Kasa Da Kasa Kan Yaki Da Ma Binciken Gano Asalin Kwayar Cutar COVID-19
- Duk Da Yanayin Annobar COVID-19 Tattalin Arzikin Sin Ya Kara Samun Tagomashi A Watanni 7 Na Farkon Bana
Legit:
- Bayan Datse Sabis, Jiragen Yakin Sojoji Sun Yi Luguden Wuta Kan Sansanonin Yan Bindiga a Zamfara
Rfi:
- Bankunan Turai na ci gaba da kauce wa biyan haraji
- Super Eagles za ta samu kyauta muddin ta doke Cape Verde