Labaran ranar Talata 8- 10- 2019
Talata, 8 Oktoba, 2019
Labaran ranar Talata 8- 10- 2019

Leadership A Yau

 • Zaben 2015: Ko Yanzu Zan Sake Saduda Ga Buhari – Jonathan.
 • Gwamnatin Kano Ta kaddamar Shirin Rabon Gidan Sauro Na Miliyan 8.4.
 • ’Yan Dambe Sun Karrama Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina.
 • Kano Ce Kan A Shirin GPE/NIPEP A Nijeriya – Wakilan Majalisar Dinkin Duniya.
 • Gidauniyar Hassan Kuliya Ta Dauki Nauyin Digirin Matasa 43 – Ali Sa`adu.

 

Von.gov.ng/hausa

 • Hukumar Shige Da Fice Ta Najeriya Ta Bullo Da Tsarin Shawo Kan Kalubalen Ci Rani.
 • Shugaban Kasa Osinbajo Zai Halarci Taron Bunkasa Kasuwancin Afrika A Norway.
 • Sai Najeriya Ta Inganta Masana’antu Ne Tattalin Arziki Zai Gyaru- Dangote.

 

Voa Hausa

 • Bauchi: Mutane Sama Da 30 Sun Rasa Rayukansu Bayan Da Kwale Kwalensu Ya Kife.
 • Nijar: Ministan Kudi Ya Gabatar Wa Majalisar Dokoki Kasafin Shekara 2020.
 • Kotun Zabe Ta Jaddada Nasarar Kauran Bauchi.

 

Premium Times Hausa

 • Akalla kashi 30 bisa 100 na ‘yan Najeriya na fama da cutar hawan jini – NCS.
 • Ilmantar da ‘ya’ya mata ne kadai zai magance yawan al’umma -Sarkin Kano.
 • Dalibai 12 za su maimaita bautar kasa a jihar Neja.
 • BAUCHI: Kotu ta jaddada zaben gwamna Bala, ta ci APC tarar Naira 300,000.
 • Tsoron EFCC ya sa gwamnoni sun daina shirya dabdala, bushasha da ragabza –Magu.
 • Mutane milyan 94.5 ke cikin fatara da talauci a Najeriya –Oxfam.

 

dw.com/ha

 • Nijar: 'Yan ta'adda sun hallaka sojoji.

 

Aminiya

 • An yi garkuwa da mutum 9 a Abuja.