Labaran ranar Talata 9-7- 2019
Talata, 9 Yuli, 2019
Labaran ranar Talata 9-7- 2019

Premium Times Hausa

 • Jihar Gombe ba za ta fasa shirin gina rugage ba – Gwamna Yahaya.
 • Kotu za ta bayyana ranar yanke hukunci kan takardun shaidar sakandaren Buhari.
 • SHARI’AR ZABE: Buhari ya nuna rashin yarda a gabatar da takardun ilmin sa a kotu.
 • ‘Yan shi’ah sun harbe ‘Yan sanda uku dake gadin majalisar Tarayya Abuja.
 • ZABEN KOGI: ’Yan takarar APC 20 sun ki amincewa da tsarin zaben fidda gwani.
 • Rikicin Boko Haram ya kara kassara jama’a daga Oktoba 2018 – UN.

 

Voa Hausa

 • Dole Mu Tallafawa Kananan Hukumomi-Gwamnan Jigawa.
 • 'Yan Shi'a Sun Kara Kaimi A Fafutukar Ganin An Sake El-Zakzaky.
 • Bakin Haure Sun Ce Su Na Fuskantar Ukuba A Libiya.
 • Afrika Ta Tsakiya Ta Kira 'Ya'Yanta Dake Gudun Hijira A Waje Su Dawo Gida.

 

Muryar Duniya

 • Habasha za ta aike da 'yan kasar dubu 50 zuwa Daular Larabawa.
 • Kotu na tuhumar tsohon ministan Jammeh bisa laifin kisa.
 • Za mu farfado da matatun man Najeriya kafin karewar 2023 – Kyari.

 

Legit.ng

 • Ba gudu ba ja da baya: Jihar Gombe na nan akan bakarta na gina Ruga – Inuwa Yahaya.
 • Zaben Kogi: Yan takarar APC 20 sun yi tawaye akan tsarin zaben fidda gwani.
 • Yanzu-yanzu: Daya daga cikin yan sandan da yan Shi'a suka harba, Umar Abdullahi, ya kwanta dama.
 • Adadin al'ummar Najeriya ya kai 190m – NPC.
 • Jami'an kwastam sun kama kwantaina 42 makare da kwayar 'Tramol'.
 • Hadin kai ne kadai zai kawo karshen rashin tsaro da kabilanci a Najeriya - Osinbajo, Tinubu.
 • Wata sabuwa: An yi mun barazana ne yasa dole nasa hannu a sakamakon zaben shugaban kasa na 2019 - Mohammed Tata.

 

Leadership A Yau

 • Shaidar Atiku A Gaban Kotu Ya Kasa Tuna Ranar Da A Ka Yi Zaben Shugaban Kasa.