Labaran ranara Litinin 12-8-2019
Litinin, 12 Agusta, 2019
Labaran ranara Litinin 12-8-2019

Sakon Babbar Sallah:Tsattsauran Ra’ayi Ne Babban Kalubalen Musulunci – Buhari.
Luwadi Da Madigo Ne Musabbabin Rashin Tsaro A Nijeriya – Sarkin Gwandu.
Sarkin Kagara Ya Jawo Hankalin Manoma.
UNICEF Ta Taimaka Wa Jihar Zamafara Ta Bangaren Kula Da Lafiya.
Tsaro: Sarkin Kano Ya Jinjina Wa Gwamna Ganduje.
Sarkin Lokoja Ya Nemi Al’ummarsa Su Mance Da Bambancin Yare Da Addini.
Mu Na Bin Kanawa Bashin Naira Biliyan 148 – KEDCO.
Kamfanin Dangote Da BUA Sun Yi Shelar Daukar Sababbin Ma’aikata.
Abubakar Sadik Ya Zama Sarkin Fadar Matawallen Zazzau.
Sallah: Sarki Dutse Ya Yi Addu’ar Dorewar Zaman Lafiya A Jigawa.