Labarn ranar Laraba 18-12-2019
Laraba, 18 Disamba, 2019
Labarn ranar Laraba 18-12-2019


Yanzu-yanzu: Kotun koli ta tabbatar gwamnan PDP a jihar Oyo.
Gwamna Badaru zai gina Masallatan juma’a guda 90 a duk fadin jahar Jigawa
Gwamnatin Najeriya ta yi asarar N111b daga matatun danyen mai - NNPC.
Hyundai za su bude kamfanin motoci, su gyara matatun mai – CEO.
Ku daina tsaface-tsaface da shiga kungiyoyin asiri - Limamin coci ya shawarci 'yan siyasa.

 


Nijar ta yi bikin cika shekaru 61 da zama Jamhuriya.
Majalisar wakilan taki amincewa da bukatar sauya kundin tsarin mulki.
Dimokuradiyya: Buhari ya koka kan tsaikon zartas da hukuncin kotuna


Jakadan Sin dake Najeriya ya gana da ministan harkokin wajen kasar.
Mamban majalisar gudanarwar Sin ya gana da shugaban Kenya.
Jami'in MDD ya bukaci Afrika ta karfafa gwiwa ga 'yan asalin nahiyar mazauna ketare wajen turo kudi ga nahiyar.
Ministocin tsaron Afrika da masu ruwa da tsaki za su yi taro game da harkar tsaron nahiyar.
Kasar Sin ta baiwa Namibiya tallafin abinci.
Kasar Kenya ta kaddamar da layin dogon dakon kaya na Nairobi-Naivasha.


Jihohin Kudu Shida Za Su Amfana Da Tallafin Noma Dala Miliyan 90.
Sauran Sassan Da Suka Ci Gajiyar Rufe Iyakokin Kasa Baya Ga Noman Shinkafa – Kwastam.
Shirin NECAS Zai Maka Manoma Masu Taurin Bashi A Kotu.
Yayin Da Shugaban Kasa Ya Rattaba Hannu A Kasafin 2020… Burin Mayar Da Kasafi Daga Janairu Zuwa Disamba Ya Cika.
Yadda Taron Majalisar Mahaddata Alkur’ani Ya Gudana A Jihar Adamawa.
Nijeriya Ta Kashe Sama Da Rabin Naira Tiriliyan Wajen Shigo Da Gwanjon Motoci A Wata Tara.
Za Mu Ci Gaba Da Bayar Da Tallafi A Fannin Noma – Farfesa Miko.
Dangote Zai Kafa Wuraren Casar Shinkafa Da Za Su Samar Da Tan Miliyan Daya A Shekara.