Labarun Ranar Asabar 5/12/2020
Asabar, 5 Disamba, 2020
Labarun Ranar Asabar 5/12/2020

DW:

 • Ghana: Yarjejeniyar zaman lafiya kafin zabe
 • Boko Haram ta kai hari a Kamaru.
 • Zazzabin Yellow Fever ya hallaka mutane a Najeriya.
 • Habasha: Gwamnati ta karbe iko da Tigray.

VOA:

 • 'Yan Sanda Sun Jinjina Ma Maharba a Adamawa Saboda Taimaka Masu.
 • 'Yan sanda Sun Mayar Da Abdulrasheed Maina Najeriya.
 • Sarkin Musulmi Ya Bukaci a Yawaita Addu’o’i Don Samun Zaman Lafiya a Najeriya.
 • Biden Ya Nemi Majalisa Ta Gaggauta Tabbatar Da Tallafin COVID-19 Don Ceto Tattalin Arzikin Kasar.
 • WHO Ta Gargadi Kasashe Su Fara Daukar Matakan Kaucewa Annoba Nan Gaba.
 • Shugaba Buhari Zai Gana Da Majalisar Wakilan Najeriya Kan Matsalar Tsaro.

AMINIYA:

 • ‘Addu’o’i Ne Za Su Kawo Karshen Ta’addanci A Arewa’.
 • Yadda Za A Magance Matsalar Tsaro A Kasashen Musulmi,

LEADERSHIP A YAU:

 • Shugaban Sojin Sama Ya Jaddada Kudurinsa Na Tabbatar Da Tsaro Da Lafiyar ‘Yan Nijeriya

PREMIUM TIMES HAUSA:

 • KORONA: Mutum 324 sun kamu ranar Juma’a, Yanzu mutum 68,627 suka kamu a Najeriya

LEGIT:

 • Gwamnonin Najeriya 36 zasu gana da Buhari kan lamari saro.