Lahadi, 6 Oktoba, 2019
RFI:
- An saki jagoran 'yan adawan Kamaru Maurice Kamto.
Legit:
- Harin ‘yan-bindiga: Gwamnatin Zamfara ta kira wata ganawar gaggawa domin tattauna matsalar.
- Yadda Lawan da Gbajabiamila za su kerewa kokarin Majalisa ta 8 - Inji Jega.
- IGP ya yi kaca-kaca da Hukumar PSC bayan an aikawa DIG sammaci.
- Na umurci dukkan ma'aikatan bangaren ilimin jihar Kaduna su sanya yaransu a makarantan gwamnati - El-Rufa'i.
Premium times Hausa.:
- Shirin Rage Talauci Na NSIP: Shugaba Buhari Yayi Kokari, Daga Mustapha Soron Dinki.