Lbaran Ranar Alhamis-5-12-2019
Alhamis, 5 Disamba, 2019
Lbaran Ranar Alhamis-5-12-2019

Leadership A Yau

 • Ba Mu Da Shirin Dakatar Da Aikin Masu Keke Napep – In Ji Gwamna Zulum.
 • Rashin Isasshen Lokaci Ne Kadai Zai Hana Ni Zuwa Kano A Kai-a-kai, In Ji Pantami.
 • Mahara Sun Yi Awon Gaba Da Hakimin Madaka Da Matarsa A Neja.
 • Mafi Karancin Albashi Naira 30,000: Gwamna Badaru Ya Rattaba Hannun Amincewa.
 • Gwamnatin Borno Za Ta Kashe Naira Biliyan 4.3 A Gadar Sama.
 • Kotu Ta Yi Fatali Da Kararrakin Tube Magu Daga EFCC.
 • Tawagar NIS Ta Isa Amurka Don Taimaka Wa Habaka Zuba Jari A Nijeriya.
 • Rikicin Majalisar Dokokin Edo Ya Dauki Sabon Salo: An Kori ‘Yan Majalisa 14.
 • Ganduje Ya Jinjina Wa Shirin CBN Na Bude Asusun Ajiya Da Aka Kaddamar A Gaya.

 

 

DW

 • Jirgin ruwa ya nutse da mutane 57 Mauritaniya.
 • Bankado cin hanci a sashen tsaron Najeriya.

 

 

Legit.ng

 • Yanzu-yanzu: Kotu ta kama Sanata Uzor Kalu na APC da laifin satar almundahanar N7.2bn.
 • Mu masu gyaran tarbiya ne - Teema Makamashi.
 • Yanzu-yanzu: Kotu ta bada umurnin jefa El-Zakzaky gidan kurkukun Kaduna.
 • Idan bamu kawo karshen almajiranci ba, za ta zaman mana kaska – FG.
 • Baki yan kasar India 18 sun fada hannun yan fashin teku a cikin tafkin Najeriya.
 • Gwamna Makinde ya bawa dan Kano mukami a gwamnatinsa.
 • Rashin wutar lantarki ya hana zaman kotu a Abuja.

 

 

Von.gov.ng

 • Shugaba Buhari Ya Kaddamar Da Motar Yaki Kirar Najeriya.

 

 

Aminiya

 • Kotu ta bayar da belin ‘Mama Boko Haram’ Naira Miliyan 30.

 

Muryar Duniya

 • Kotu a Senegal ta jefa malamin tsangaya kurkuku.

 

VOA

 • NIJAR: MDD Da Amurka Sun Shirya Taron Horar Da Jami'an Tsaro.
 • Matukan Keke Napep Sun Gudanar Da Zanga Zanga A Maiduguri.
 • ‘Yan Banga Da Mafarauta Sun Sami Horon Cudanya Da Al’umma.