Littafai a takaice

Littafin "Hanyoyin Ruwa na Kogin Nilu Tare da Dangantar da Take Tsakanin Tsohuwar Kasar Misra da Yanki Afrika na Bakaken Fata

Wannan littafi ya karin haske a bisa matsalolin dangantakar da ke tsakanin tsohuwar kasar Misra da Afrika

Kari

Hadakan Tsakanin Kungiyar Tarayyar Turai da Kasashen Afrika Akan Matsalar Gudun Hijira: Matsalolin Tare da Maslahohi Masu Karo da Juna

HADAKA TSAKANIN KUNGIYAR TARAYYAR TURAI DA KASASHEN AFRIKA AKAN MATSALAR GUDUN HIJIRA: MATSALOLIN TARE DA MASLAHOHI MASU KARO DA JUNA

Kari

Gina Sabuwar Dimukradiyya a Afrika Daga Hasashen Solon Saboda Yaduwar Arziki

Shafin wannan littafi 200 (dari biyu) ne, mawallafa ya yi magana akan matsalolin da yakin Afrika ke fuskanta. Abu mafi muhimmanci a ciki shi ne tambayar da ya yi na cewa: shin da gaske shugaban Turawa suna aiki domin yi wa tsarin Afrika hidima wajen gina dimokuradiyya a yakin Afrika..?

Kari