Lahadi, 6 Janairu, 2019

Farfesan Tarihi wajen tsangayar adabi da ilimin mutum a jam'iar sheikh Anti Job a cikin babban birin na Senegal (Dakar). Shi yana tafi akan tsarin mai kafafin jami'a Sheikh Anti. Saboda yana bincike-bincike akan dangantakar da ke tsakanin tsohuwar Misra da Afrika. Wannan ya kasance dalili akan kara bincikensa da ake alaka da wayewar dangantaka tsakanin tsohuwa kasar Misra da Afrika.