Misra da Afrika

Dangantaka tsakanin Misra da Angola

Dangantakar tsakanin Misra da Angola ta samo asali ne tun shekarun alif dari tara da sittin na karnin da ya gabata, lokacin da al’ummar Angola suka bada gudun mawa a gwagwarmayar samun `yan,

Kari

Dangantaka tsakanin Misra da Najiriya

Dangantaka tsakanin Misra da Najeriya kafin 1952 Margaret A. Putis a cikin littafinsa “Taƙaitaccen Tarihin Najeriya” ya bayyana cewa: “Lallai a cikin tsohon tarihin Misra an tabbatar,

Kari

Dangantaka tsakanin Misra da Algeria

Dangantaka tsakanin kasar Misra da Algeria Tarihi: Daddaden tarihi ya shaida dangantaka tsakanin kasar Misra da Algeria ta fuskar musayar goyon baya da kuma taimamakekeniya, kasar Misra ta taimaka wa

Kari

Dangantaka tsakanin Misra da Chadi

Dangantaka tsakanin Misra da Chadi Gabatarwa: Akwai kyakyawar dangantaka tsakanin Misra da Chadi. A hukumance da kuma al'umar kasashen guda biyu, yayinda Chadi tayi kwadiyin kiyaye dangantakar ta da M

Kari

Dangantaka tsakanin Msra da Eritrea

DANGANTAKAR KASAR MISRA DA ERITREA Kasar Misra na da kyakkywar dangata da kasar Eritrea na tsawon lokaci, domin kuwa Misra ta taka - rawar - gani sosai wurin nuna goyon bayanta ga juyin juya halin kas

Kari

Dangantaka tsakanin Misra da Habasha (Ethiopia)

Abubuwa guda biyu ne suka kulla dangantaka tsakanin al'ummun kasashen Misra da na Habasha, wadannan abubuwa kuwa su ne: Dangantakar tarihi da kuma Dangantakar taswira na kasashen biyu.

Kari

Dangantaka tsakanin Misra da Namibia

Kasar Misra na daya daga cikin kasashe na farko da suka fara kulla dangantaka ta jakadanci da kasar Namibia tun bayan samun 'yancin kanta a shekarar 1990,

Kari

Dangantaka Tsakanin Misra da Togo

Tsokaci kan dangantaka tsakanin kasashen biyu: Dangantaka tsakanin kasashen biyu ta fara ne tun tale-tale,

Kari

Dangantaka tsakanin Misra da Tanzaniyya

Takaitaccen Tarihi: Dangantakar tsakanin kasar Misra da kasar Tanzaniyya ta fara tun shekara ta 1962,

Kari

Dangantaka tsakanin Misra da Kamaru

Dangantaka tsakanin kasar Misra da kasar Kamaru tana da karfin gaske, ta kowace fuska, kasar Misra daya ce daga cikin kasashen da suka fara bude ofishin jakadancinsu a kasar Kamaru domin karfafa danga

Kari

Dangantakar tsakanin Misra da Kenya

Takaitaccen Tarihi: Dangantakar kasar Misra da kasar Kenya dangantaka ce ta musamman da take da ta-gomashi mai yawa

Kari

Dangantakar Tsakanin Misra da Jamhuriyyar Kongo Dimokradiyya

Takaitaccen Tarihi: Dangantakar da take tsakanin Misra da Jamhuriyyar Kongo Dimokradiya ta fara tun daga shekara ta 1960, lokacin da Misra ta tallafa wa Kongo wajen fafutukar neman 'yanci kai

Kari